Za'a sanar da ranar da za a yiwa duk wani dan nijeriya allurar korona
Yanzu haka an sanar da cewa an gama kawo alluran rigakafin coronavirus kasar nijeria harma an rarraba zuwa kowacce jihar.
Adadin Yawan Allurar Rigakafin Cutar Corona Da Ko Wace Jiha Za Ta Samu A Nijeriya
Hukumar kula da harkar lafiya a matakin farko (NPHCD) ta sanar da cewa nan bada dadewa za'a fara rabawa jihohi alluran rigakafin, Gwamnatin tarayya ta ce zata yi la'akari da alkaluman masu kamuwa da cutar wajen rabon alluran rigakafin.
A cewar NPHCD, Jihar Kano za ta samu allurar rigakafi mafi yawa, 3,557, a rukunin farko na rabon
1. Kano: 3,557
Sannan sai jiha ta biyu wato lagos wacce itama zata samu 3,131
2. Lagos: 3,131
Sai jihar katsina wadda aka kididdiga cewar zata samu a kalla 2,361
3. Katsina: 2,361
Sauran jihohin gasu nan a kasa da yadda zasu samu nasu alluran.
4. Kaduna: 2,074
5. Bauchi: 1,900
6. Oyo: 1,848
7. Rivers: 1,766
8. Jigawa: 1,712
9. Niger: 1,558
10. Ogun: 1,473
11. Sokoto: 1,468
12. Benue: 1,423
13. Borno: 1,416
14. Anambra: 1,379
15. Zamfara: 1,336
16. Delta: 1,306
17. Kebbi: 1,268
18. Imo, 1,267
19. Ondo: 1,228
20. Akwa Ibom: 1,161
21. Adamawa: 1,129
22. Edo: 1,104
23. Plateau: 1,089
24. Enugu: 1,088
25. Osun: 1,032
26. Kogi: 1,030
27. Cross River: 1,023
28. Abia: 955
29. Gombe: 908
30. Yobe: 842
31. Ekiti: 830
32. Taraba: 830
33. Kwara: 815
34. Ebonyi: 747
35. Bayelsa: 589
36. FCT, 695
Gwamnati ta ce tana fatan yi wa kaso 40% na 'yan Nigeria alluran rigakafin a rukunin farko a cikin shekarar 2021, Daga Baya kuma ayi wa karin kaso 30% na 'yan Nijeriya allurar a cikin shekarar 2022.
Comments
Post a Comment