Min menu

Pages

Babban Bankin kasar Nijeriya ya bada umarnin sauran bankuna dama guraren ajiye kudade da suyi gaggawar rufe asusun dake hada hadar harkar crypto currency

 Babban Bankin kasar Nijeriya ya bada umarnin sauran bankuna dama guraren ajiye kudade da suyi gaggawar rufe asusun dake hada hadar harkar crypto currency.



Manyan labarai

Shugaban America ya sanar da wasu abu da zaiyiwa musulman Duniya

Tarihin kasar nijar

Masoyan Nura m Inuwa sunyi zanga zanga

Sannan akwai horo mai tsanani ga duk wata cibiya idan har ta bijirewa wannan umarnin.

An samu sanarwar gaggawa daga bankin Nijeriya CBN inda ya umarci dukkan bankuna kanana dake karkashinsa dama sauran cibiyoyin hada hadar kasuwanci wanda basa karkashinsa ko kuma ba bankuna ba MBFIs da sauransu irinsu da suyi aniya wajen gargame asusun harkar crypto currency a Nijeriya.

Crypto currency dai wata harkar ce da mutane da dama suka tsunduma a ciki sukasa hannun jarinsu.

Sannan kuma anyi umarni mai tsauri ga duk cibiyar data bijirewa bin wannna umarnin harma akace akwai horo mai tsanani.

Domin a cewar Bankin CBN din shiga irin wannan harkar ta crypto currency haramun ne.

Comments