Jerin kasashe goma a Nahiyar Afrika da suka kowacce kasa tsafta.
Mutane suna matukar so da sha'awar muhalli mai lafiya tare da tsafta, to saidaai akwai kasashe a duniyar nan wanda suke fama da matsala ta gurbacewar muhalli.
Wasu kasashe zakaga suna fama da gurbacewar muhalli ta bangaren ruwa, wasu iska, wasu abinci dadai sauransu.
To yau cikin ikon Allah munzo muku da jerin wasu kasashe guda goma masu matukar tsafta amma a Afrika.
Sudai wadannan kasashen bincike ya nuna sunfi kowacce kasa kyan muhalli mai kyau ta hanyar tsafta na ruwa da iska da kuma sauti.
Dan haka zan fara da kasa ta karshe zuwa kan ta farko.
√ Nambia
Nambia kasa ce da take kudancin Africa, shugaban kasar yayi bakin kokarinsa wajen ganin ya tsaftace kasar da mayar da ita abar sha'awa.
Itace kasa ta farko da tafi tsafta a Africa sannan ta hudu a Duniya.
√ Botswana
Botswana bincike ya nuna kasace ta biyu a talauci a duniya saidai tana daya daga cikin masu arziki a Nahiyar Afrika.
Sannan tana daga cikin kasashe masu tsafta a Africa.
√ Morocco
Kasar morocco tana daga cikin kasashe masu tsafta a Africa domin itace ta takwas a jerin kasashe masu tsafta.
√ South Africa
Itace kasa ta bakwai wajen tsafta a Africa
√ Egypt
Ta ciri tuta a bangaren tsafta a Africa
√ Algeria
Wannan kasar tayi kaurin suna wajen tsafta
√Mauritius
Da ganin photunan kunsan kasar tayi kuma tanada tsafta.
√ Gabon
Kasar Gabon ta bada mamaki yadda take a tsare sannan tanada tsafta
√ Tunisia
Tunisia ta dauki hankali wajen kawatuwa sannan kasa ce mai tsafta sosai
√ Ruwanda
Binceke ya nuna kasar Ruwanda kasa ce mai kyau da daukar hankali sannan tana da tsafta
Wadannan sune jerin kasashe wanda suka fi tsafta a Africa
Comments
Post a Comment