Min menu

Pages

Dan gidan shugaban kasar chadi yayi zazzafan martani ga yan tawayen da suke neman suyi sulhu dashi

 Dan gidan shugaban kasar chadi yayi zazzafan martani ga yan tawayen da suke neman suyi sulhu dashi



Dan gidan shugaban kasan chadi da aka kashe kuma sabon shugaban kasar ya maida martani mai zafi ga shugaban yan tawayen da suka kashe masa mahaifi kuma suka nemi sulhu ta bakin shugabansu mahdi Ali.


Yace babu wani batun sulhu da zaiyi da yan tawayen tunda har suka yiwa mahaifinsa wannan kisan na wulakanci.


Mahamat idris dabby yace kashe mahaifi ba abu ne da yake bukatar yin sullhu ga duk tarin mutanen da suke da laifin yin kisan ba dan haka bani babu wata magana tayin sulhu ni daku tunda har kun kashe min mahaifi dole na dauki fansa mafi muni a gareku matukar ina raye.

Ku karanta wannan:- yan tawayen da suka kashe shugaban kasar chadi sun nemi sulhu

Dan haka babu gudu kuma babu ja da baya ga maganar da nayi cewar zan dauki fansa matukar da numfashi a kirjina a cewar sabon shuganan kasar.


In baku manta ba a kwanan baya ne aka samu wasu yan tawaye sukai kisan gilla ga shugaban kasar chadi idris dabby wanda hakan yasa dansa ya gaji shugabancin kasar na dan lokaci.


Bayan anyi haka ne kuma yan tawayen da sukai wannan kisan sai suka zo suka ce suna bukatar ayi sulhu tsakaninsu da sabon shugaban kasar.


To saidai bai amince ba kuma yace a shirye yake ya dauki fansar kashe mahaifinsa da akai.


Ku karanta wannan:- sabon shugaban kasar chadi yace saiya dauki fansar kisan mahaifinsa da akai matukar yana raye

Comments