Takaitaccen Bayani Akan Littafin Da Ya Fi Kowane Littafi Tsarki Da Falala A Duniya
Daga Abubakar A Adam Babankyauta
Tabbas tun daga farkon duniya har karshen duniya babu wani littafi wanda ya kai Alkur`ani mai girma.
Domin shine littafin da Allah ya yi alkawarin baiwa mai karanta shi lada goma a duk harafi daya.
Alkur`ani ne kadai littafin da zai ceci mai karanta shi a ranar tashin alkiyama.
Takaitaccen bayani akan alkur `ani mai girma.
1) Alkur`ani Yana da Surori 114
2.) Ayoyi 6666
3.) Kalmomi 77437
4.) Haruffa 314182
5.) digo 197934
6.) Hizifi 60
7.) Juzu'i 30
8.) Rubi'i 240
9.) Ushiri 480
10.) Ansaukar da surori 84 a Makkah
11.) An saukar da surori 29 A Madinah
12.) Surori Biyar Suna Farawa Da Alhamdu
13.) Surori Shidda Da Tasbihi
Muna rokon Allah yasada mu da dukkannin alkairan dake cikin alkur`ani mai girma.
Comments
Post a Comment