Jerin sarakunan da sukafi tarin dukiya a Africa
Akwai tarin shugabannin sarakuna masu matukar kudi a Africa ciki kuwa harda kasar Nijeriya wannan yasa mukai bincike muka kawo muku sunayensu.
Barka da zuwa wannan gidan hakika muna jin dadin yadda kuke kasancewa tare damu a koda yaushe muna matukar godiya da jinjina a gareku.
Jerin sarakuna masu matukar dukiya a Africa
√ Goodwill zwelithini zulu ( south Africa)
√ Osagyefou nana amoahia (Ghana)
√ Togbe Afede ( Ghana)
√ Otumfou Osei Tutu (Ghana)
√ Oba Rilwan Akiolu Lagos (Nijeriya)
√ Obi Nnmeka Alfred Onisha (Nijeriya)
√ Mswati ||| (Switzerland)
√ Sultan Sa'adu Abubakar sokoto (Nigeria)
√ Oba Fredrick Obateru Ugbo land ( Nigeria)
√ Sarki Muhammad || ( Morocco)
Wadannan sune jerin sarakunan da sukafi tarin dukiya a kaf fadin nahiyar afrika mun fara lissafin ne daga na karshe zuwa na farko dan haka wannan da kuka fara karanta sunansa shine na karshe shi kuma wannan da kuka karanta sunansa a karshe shine na farko dan haka sarki Muhammad na kasar Morocco shine yafi kowa kudi yayinda sultan Sa'adu Abubakar ya zamto na uku.
Comments
Post a Comment