Min menu

Pages

Jerin jahoji 10 da sukafi ko ina karancin ma'aikata a Nijeriya

 Jerin jahojin 10 da sukafi karancin ma'aikata a Nijeriya



Assalamu alaikum ma'abota bibiyarmu cikin wannan gidan hakika muna jin dadin yadda kuke kasancewa tare damu muna godiya sosai da sosai.


Wannan gidan muna kawo muku ne labarai da bayanai akan wasu abubuwan da suke faruwa a cikin gida Nijeriya dama sauran kasashen ketare.


Kuma muna yin bincike muna kawo muku abubuwa kamar na tarihi dadai sauran abubuwan da muke ganin kamar zasu birgeku dan haka yau ma cikin shirin namu binciken namu ya tsaya ne akan jahojin da suke fama da karancin ma'aikata kamar yadda muka gani.


Munsan kusan duk wasu jahojin suna fama da irin wadannan matsalolin to amma zamu zabi guda goma wanda sune suka fi ko ina a ciki.


Jerin jahojin da sukafi tarin marasa aikin yi


. Lagos: 1.85m


2. Rivers: 1.64m


3. Akwa Ibom: 1.26m


4. Kaduna: 1.11m


5. Kano: 1.10m


6. Cross River: 998,203


7. Sokoto: 951,059


8. Adamawa: 899,636


9. Katsina 831,481


10. Jigawa : 818,926


11. Zamfara 800,000


Wadannan sune jahojin da kuma adadin marasa aikin yin dake ciki

Comments