Shugabannin Africa 15 da sukafi daukar albashi mai tsoka
Akwai shugabannin masu yawa dake mulkar kasashe a Nahiyar Africa, to saidai zaku samu albashin da wasu suke dauka yafi na wasu, domin wasu da yawa suke dauka wasu kuma kadan.
To yau zamu kawo muku jerin shugabanni 15 da aka bayyana sunfi kowanne shugaba daukar albashi mai yawa, Dan haka ga jerin sunayen shugabannin nan.
1 Poul biya (Cameron) $ 620,976
2 King Muhammed IV ( Morocco) $488,604
3 Cyril Ramaphosa ( South Africa ) $223,500
4 Uhuru Kenyatta ( Kenya ) $ 192,200
5 Yoweri Museveni ( Uganda ) $ 183,216
6Abdelmajid Tebboune Algeria $ 168,00
7 Teodoro obiang enguema ( Equatorial Guinea) $ 152,680
8 Emmerson mnangagwa ( Zimbabwe) $ 146,590
9 Denis Sassou ( republic of congo ) $ 108,400
10 Alassane Ouattara ( Ivory coast ) $ 100,000
11 George weah ( Liberia ) $ 900,000
12 Poul kagame ( Rwanda ) $ 85,000
13 Nana Akufo-addo ( Ghana ) $ 76,000
14 Lazarus Chakwera ( Malawi ) $ 74,300
15 Muhammadu Buhari ( Nigeria) $ 69,000
Ashe babanmu buhari adaki ne bayi da salary sosai
ReplyDeleteAllah ya Kara daukaka baba buhari
Baba buhari. Mai. Gaskiya da careless da nuna. Halin ko'in kula.
ReplyDelete