Ƙasashen Africa dake kan gaba wajen fitar da kudi a harkar tsaro
Lamarin tsaro wani lamari ne da yake bukatar kulawa ta musamman, domin duk lokacinda aka ce tsaro ya samu to kuwa hankula dole su kwanta domin mafiya kasashen da basu da kwanciyar hankali yanzu to idan aka duba rashin tsaro shine farko.
Wannan yasa shugabanni da yawa suke bawa warewa bangaren tsaro kudi mai yawa to saidai duk da haka a wasu kasashen kudin da ake warewar basu da wani amfani domin kuwa kasashen suna fama da matsalar tsaron har yanzu.
Dan haka ga jerin wasu kasashe wanda suke ware kudi masu yawa a harkar tsaro, wasu kwalliya ta biya kudin sabulu wasu kuma sai a hankali.
Wannan sune jadawalin kasashen da kuma kudin da suka fitar a yan shekarun nan
Algeria: $9.7 billion
Nigeria: $5.8 billion
Morocco: $5.4 billion
Egypt: $4.3 billion
Libya: $3.4 billion
South Africa: $2.9 billion
Kenya: $1.1 billion
Tunisia: 1.1 billion
Angola: $1 billion
Uganda: $934 million
Tanzania: $749 million
Ivory Coast: $651 million
Mali: $591 million
Ethiopia: $538 million
Botswana: $473 million
Comments
Post a Comment