Uba mafi karancin shekaru a duniya
An bayyana sean stewart a matsayin uba mafi karancin shekaru a Duniya
Wani yaro dan shekara 13 daga birnin Auckland na kasar New Zealand, ya zama uba mafi karanci a duniya bayan da ya haihu da mahaifiyar abokinsa ‘yar shekara 36 da haihuwa.
Yaron dan makaranta primary da jaririn a yanzu an yi imanin dukansu suna cikin kulawa.sai Matar na fuskantar tuhumar aikata laifuka na cikin zarafin yaron wanda abokin dan ta ne
Comments
Post a Comment