Wani dan Nigeria ya haddace dictionary
Akwai mutane masu matukar baiwa, wasu suna da baiwar kwakwalwa wasu kuma suna da baiwar kirkire kirkire da sauransu.
Akasari kasar Nijeriya tana dauke da tarin mutane masu baiwa da kuma kaifin kwakwalwa wajen haddace nau'ikan litattafai.
Yau zamu baku labarin wani dan Nigeria da aka nuna ya haddace dictionary gaba daya.
Shifi'u Adamu kenan wani dan nigeria kuma bahaushe dan garin kano da ya haddace Oxford dictionary wato babban kamus na turanci
Sannan wani abin birgewa ya haddace alqura'ani mai girma bawai iya dictionary din ya haddace ba.
Comments
Post a Comment