Jerin kasashen Africa 10 da suke da karancin cin hanci da rashawa
Koda yake yanzu cin hanci da rashawa kusan yayiwa kowacce kasar yawa musamman a Nahiyar Africa wanda kusan ita ce ta zamto uwa ga duk wani cin hanci da rashawar da ke doron kasa.
Wannan abin kuwa yana faruwa ne saboda yadda abubuwa suka lalace tun daga kan shugabannin dake mulki har zuwa talakawa yara da kuma manya.
To saidai duk da haka akwai ƙasashen da akaiwa lamba cewar sune kan gaba wajen yawaitar cin hanci da rashawa, haka kuma akwai na kasa wanda basu kai sauran kasashen ba, kuma sune zamu kawo muku jerin su a wannan dan karamin labarin dan haka gasu kamar haka.
Seychelles
Carbo Verde
Botswana
Mauritius
The DRC
Namibia
Sao Tome & Principe
Tunisia
South Africa
Ghana
Comments
Post a Comment