Kasashe goma wanda mata ke shugabanta
Kamar yadda masu magana ke cewa komai maza sukayi to mata ma zasu iya, inda har ake amfani da wannan kalmar a gurare masu yawa domin a wasa mata.
Yau cikin shirin namu munzo muku ne da jerin wasu kasashen da aka bayyana mata ne ke shugabantarsu, wanda hakan yake kusan a matsayin sabo ga wasu mutanen, domin da yawa ansan cewa mata basu cika samun manyan mukamai ba bare har su iya yin mulkin shugaban kasa.
Duk kuwa da cewar a tarihi mata sunyi mulki sosai musamman a matakin gargajiya..
Ga jerin matan da kuma kasar da suke shugabanta.
1 Sandra prunella mason ita ke shugabantar kasar Barbados.
2 Zuzana caputova kasar Slovakia
3 Tsai ing-wen kasar china
4 Bidhya devi brandari kasar Nepal
5 Xiomara castro kasar Honduras
6 Katerina Sakellaropoulou kasar Greece
7 Salome zourabichvili kasar Giorgia
8 Sahle-work zewde kasar Ethiopia
9 Halima Yacob kasar Singapore
10 Vjosa osmani kasar kosovo
Comments
Post a Comment