Kasashe 10 a Nahiyar Africa da suka fi yawan mawaka masu tashe a 2022
Akwai mawaka wanda suke tashe sosai yanzu a nahiyar Africa wadanda tauraruwarsu take matukar haskawa a kasashen su harma da wasu kasashen..
Dan haka zamu kawo muku jerin kasashen da aka bayyana mawakan cikinsu suna tashe sosai.
1) Nigeria 🇳🇬
2) Ghana 🇬🇭
3) South Africa 🇿🇦
4) Tanzania 🇹🇿
5) Cameroon 🇨🇲
6) DRC 🇨🇩
7) Kenya 🇰🇪
8) Zambia 🇿🇲
9) Morocco 🇲🇦
10) Senegal 🇸🇳
Comments
Post a Comment