Manyan kasashe 10 na Afirka da sukafi yawan adadin garken shanu
Kasashen afrika Allah ya hore masu albarkatun kiwo musamman kiwon shanu da sauran dabbobin kafin samun man petir a nahiyar ta afrika ta dogarane kacokam akan noma da kiwo ta nan ake samun kudin shiga da gudanar da ayyukan cigaban kasashen
ga Wasu kasashe 10 da sukafi yawan garken shanu a afrika
1) Kasar Ethiopia 🇪🇹 garke miliyan 70.3
2) Kasar Chadi 🇷🇴 garke miliyan 32.2
3) Kasar Sudan 🇸🇩 garke miliyan 31.8
4) Kasar Tanzania 🇹🇿 garke miliyan 28.3
5) Kasar Kenya 🇰🇪 garke miliyan 21.7
6) Kasar Nigeria 🇳🇬 garke miliyan 20.7
7) Kasar Niger 🇳🇪 garke miliyan 16.1
8) Kasar Uganda 🇺🇬 garke miliyan 15.5
9) Kasar Sudan ta Kudu 🇸🇸 garke miliyan 13.8.
10) Kasar Mali 🇲🇱 garke miliyan 12.5.
Comments
Post a Comment